Bangaren kas ada kasa, wata kotu ta sallami wani mutum mai cin zarafin musulmi da kur’ani mai tsarkia a kasar faransa abyana samunsa da laifin da ya yi hannun riga d dukaknin ka’idoji da dokoki na kasa da kasa.
Kamfanin dilalncin labaran iqna ya habarta cewa, ya nakalto daga shafin sadarwa na yanar gizo na minutes 20 cewa, wata kotu ta sallami wani mutum mai cin zarafin musulmi da kur’ani mai tsarkia a kasar faransa abyana samunsa da laifin da ya yi hannun riga d dukaknin ka’idoji da dokoki na kasa da kasa amma duk da hka dai ya fita.
Bayanin ya ci gaba da cewa ana samun irin wannan danyen hukunci da kotuna a kasar faransa suke yankewa musamman ma dai idan lamarin da ake tuhumar mutum da ikatawa ya danganci cin zarafin addinin muslunci da musulmi, domin kuwa gwamnatin lkasar faransa ba ta boye matsayinta na gaba da addinin muslunci kasar ba.
Bayanin ya ci gaba da cewa, wata kotu ta sallami wani mutum mai cin zarafin musulmi da kur’ani mai tsarkia a kasar faransa abyana samunsa da laifin da ya yi hannun riga d dukaknin ka’idoji da dokoki na kasa da kasa kamar dai yadda dukaknin bayanai suka tabbatar.
887435