Bangaren kasa da aksa: limamin juma'a a kasar Bahrain a hudubar sallar juma'a day a gabatar a ranar shidda ga watan Aban na shekara ta dubu daya da dari uku da tis'in hijira shamsiya ya jaddada cewa; matukar aka gudanar da zabe mai yanzi a ma'anarsa ta hakika kuma aka bawa al'ummar damar zabar abin da suke so ko shakka babu za su zabe juyi da gudanar da shari'ar musulunci a fadin kasar.
Kamfanin dillancin labarai na ikna da ke kula da harkokin kur'ani a nan jamhuriyar musulunci ta Iran ne ya watsa rahoton cewa: limamin juma'a a kasar Bahrain a hudubar sallar juma'a day a gabatar a ranar shidda ga watan Aban na shekara ta dubu daya da dari uku da tis'in hijira shamsiya ya jaddada cewa; matukar aka gudanar da zabe mai yanzi a ma'anarsa ta hakika kuma aka bawa al'ummar damar zabar abin da suke so ko shakka babu za su zabe juyi da gudanar da shari'ar musulunci a fadin kasar.Ayatullahi Isa Kasim limamin juma'a a kasar Baharain a hudubar day a gabatar a masallacin juma'a na Imam Sadik (AS) a yankin Aldiraz na kasar Bahrain ya bayyana cewa: duk da yaudara da makirci matukar aka ba wa al'ummar zabi da gudanar da zabe mai yanci da babu magudi a cikinsa al'ummar kasar za su zabi tsari irin na shari'ar musulunci kuma wannan tushe da zabi na hakika na al'ummar Bahrain.
888885