IQNA

15:46 - November 20, 2011
Lambar Labari: 2225517
Bangaren kasa da kasa, an fara gudanar da wani zaman taro na ganawa tsakanin mabiya addinai na kiristanci da kuma musulunci a birane da dama a cikin kasar Faransa da nufin kara fada fahimtar juna tsakanin mabiya wadannan addinai biyu.
Kamfanin dilalncin labaran iqna ya habarta cewa, ya nakalto daga shafin sadarwa na yanar gizo na SERIC cewa an fara gudanar da wani zaman taro na ganawa tsakanin mabiya addinai na kiristanci da kuma musulunci a birane da dama a cikin kasar Faransa da nufin kara fada fahimtar juna tsakanin mabiya wadannan addinai biyu da suke da karfi da yawan mabiya a kasar da ke cikin nahiyar turai.
Mabiya addinin musulunci a kasar faransa a halin yanzu mabiya addini na biyu a kasar idan aka a yi la’akari da cewa mabiya addinin kirista su ne suka fi yawa, amma bayan su sai mabiya addinin musulunci kafin duk wani addini a kasar.
an fara gudanar da wani zaman taro na ganawa tsakanin mabiya addinai na kiristanci da kuma musulunci a birane da dama a cikin kasar Faransa da nufin kara fada fahimtar juna tsakanin mabiya wadannan addinai biyu.
A kwanakin bayan shugaban kasar Faransa ya fito karara ya nuna goyon bayansa ga masu nuna tsananin adawa ga mabiya addinin muslunci na kasar Faransa, lamarin da ya bakanta wa da dama daga cikin mutanen kasar masu lamiri.
900755
Suna:
Adireshin Email:
* Ra'ayinka:
* captcha: