IQNA

Shugaban kasar Filland Ya Yi Gargadi Kan Karuwar Kymar Musulunci A kasar

20:45 - November 20, 2011
Lambar Labari: 2225642
Bangaren kasa da kasa, shugaban kasar Filland ya yi gargadi danfgane da karuwar kyamar addinin addinin musulunci a tsaknain muatnen kasar wadanda akasarinsu mabiya addinin kirista ne wasu daga cikinsu kuma masu wuce gona da iri.
Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa, ya nakalto daga shafin sadrawa na yanar gizo na corrir international cewa, a kokarin da ya ke na ganin an samu zaman lafiya da fahimtar juna tsakanin mabiya addinai a kasarsa, a cikin makon nan shugaban kasar Filland ya yi gargadi danfgane da karuwar kyamar addinin addinin musulunci a tsaknain muatnen kasar wadanda akasarinsu mabiya addinin kirista ne wasu daga cikinsu kuma masu wuce gona da iri wajen nuna tsananin kyama da gaba ga addinin muslunci.
Wannan dai ba shi ne karo na farko da ake samun wasu mutane suna nuna kyamar addinin muslunci a kasashen turai ba, domin kuwa an samu irin hakan a kasashen Holland Norway Danmark da dai sauransu, wanda kuma hakan bai hana musulmi ci gaba da gudanar da harkokinsu kamar yadda suke yi ba.
A wannan makon ne shugaban kasar Filland ya yi gargadi danfgane da karuwar kyamar addinin addinin musulunci a tsaknain muatnen kasar wadanda akasarinsu mabiya addinin kirista ne wasu daga cikinsu kuma masu wuce gona da iri a cikin gabarsu da musulmi.
900572

captcha