IQNA

Taron Kungiiyoyin Matasa Na Kasashen Musulmi A Baku

14:36 - November 24, 2011
Lambar Labari: 2228153
Bangaren kasa da kasa :taron komitin tsara dokoki na kungiyoyin matasa musulmi daga kasashen musulmi sun fara gudanar da wani taro na mambobin kungiyar a jiya daya ga watan azar shekara ta dubu daya da dari uku da tis'in hijira shamsiya a birnin Baku fadar mulkin jamhuriyar Azarbaijan.



Kamfanin dillancin labarai na ikna da ke kula da harkokin kur'ani a nan jamhuriyar musulunci ta Iran ne ya watsa rahoton cewa; taron komitin tsara dokoki na kungiyoyin matasa musulmi daga kasashen musulmi sun fara gudanar da wani taro na mambobin kungiyar a jiya daya ga watan azar shekara ta dubu daya da dari uku da tis'in hijira shamsiya a birnin Baku fadar mulkin jamhuriyar Azarbaijan.Kimanin wadanda suka shahara ta fuskar harkokin matana karkashin kungiyoyi dari da hamsin ne za su halarci wannan taron da kuma za su kafa wasu kungiyoyi na musulunci.

903707

captcha