IQNA

13:28 - November 27, 2011
Lambar Labari: 2229759
Bangaren kasa da aksa; alkalan shidda ne za su kula da gasar karatun Kur'ani ta kasa da kasa a Saudiya da suka fito ne daga kasashen Masar,Jodan,Mauritaniya,Malaishiya,Pakistan da kuma Nigeria sai kuma wasu alkalai guda hudu yan kasar Saudiya wadanda za su kula da alkalancin gasar karatun kur'ani ta kasa da kasa karo na talatin da uku da za a gudanar a birnin makka.
Kamfanin dillancin labarai na ikna da ke kula da harkokin kur'ani a nan jamhuriyar musulunci tai ran ne ya watsa rahoton cewa; alkalan shidda ne za su kula da gasar karatun Kur'ani ta kasa da kasa a Saudiya da suka fito ne daga kasashen Masar,Jodan,Mauritaniya,Malaishiya,Pakistan da kuma Nigeria sai kuma wasu alkalai guda hudu yan kasar Saudiya wadanda za su kula da alkalancin gasar karatun kur'ani ta kasa da kasa karo na talatin da uku da za a gudanar a birnin makka.Jaridar Arab News ce ta kawo labarin da kara bayyana cewa wadanda za su halarci wannan gasar sun fit one daga kasashe hamsin da uku na duniya kuma wadanda za su gabza da junansu sun fit one daga kasashe dari da tis'in da daya kuma wannan gasar ta shafi harder kur'ani baki daya tare da kiyaye tajwidi sai kuma bangaren tafsiri da ma'anonin ayoyi sai kuma juzi'I na ashirin da kuma na goma.


905177
Suna:
Adireshin Email:
* Ra'ayinka:
* captcha: