Bangaren nazari da tunani: an gudanar da taron tunanawa da rasuwar Abdulmanan NasrulDin Uf masanin kur'ani da fitattun masu bincike a kasar Tajikistan da tunawa da ayyukan da ya gudanar ta fuskar yada addini da kuma aka gudanar da taron a dakin taro na Rudaki a garin Khajand na jamhuriyar Tajikistan .
Kamfanin dillancin labarai na ikna da ke kula da harkokin kur'ani a nan jamhuriyar musulunci tai ran ne ya watsa rahoton cewa' an gudanar da taron tunanawa da rasuwar Abdulmanan NasrulDin Uf masanin kur'ani da fitattun masu bincike a kasar Tajikistan da tunawa da ayyukan da ya gudanar ta fuskar yada addini da kuma aka gudanar da taron a dakin taro na Rudaki a garin Khajand na jamhuriyar Tajikistan .An samu halartar manyan malamai dam asana da kuma jakadan jamhuriyar musulunci tai ran a kasar ta Tajikistan wanda ya jinjinawa wanda ya rasu da kuma gabatar da ta'aziyarsa ga iyalan gidan mamacin wannda ya taka rawar gani wajan yada addini da al'adu na musulunci a rayuwarsa tare da fatar koyi da shi .
907922