Bangaren kasa da kasa, musulmin yankin gabas ta tsakiya sun fadaka dangane da irin tabargazar da Bani Umayya suka yi a cikin addini da kuma yadda tarihi ke ci gaba da tona musu asiri kan abin da suka yi.
Kamfanin dilalncin labaran iqn aya habrta cewa, ya nakalto daga shafin sadrawa na yanar gizo cewa, wani mai bincike kan tarihin addini mai suna Nazar Haidar ya bayyana cewa musulmin yankin gabas ta tsakiya sun fadaka dangane da irin tabargazar da Bani Umayya suka yi a cikin addini da kuma yadda tarihi ke ci gaba da tona musu asiri kan abin da suka yi duk kuwa da kokarin da wasu suke yi na ganin cewa an boye abin da ya faru ga sauran musulmi.
Ya ci gaba da cewa koshakka babu irin abubuwan da suka faru a tarihi ba su da dadin ji, haka nan kuma wasu ganin cewa musulmi bai kamata su san abin da ya faru ba, alhali ta hakan ne kawai za aiya sanin kurakuran da na gaba suka yi domin agura, idan kuma ba haka to muuslmi za su ta tafiya ne cikin duhu.
Nazzar haidar ya ce ga dukaknin alamu musulmin yankin gabas ta tsakiya sun fadaka dangane da irin tabargazar da Bani Umayya suka yi a cikin addini da kuma yadda tarihi ke ci gaba da tona musu asiri kan abin da suka yi musamman ma na cin zarafin iyalan gidan manzon Allah bayan rasuwarsa.
910357