Bangaren kasa da kasa; daya daga cikin mambobin kungiyar nuna wariya da banbancin launin fata da addini mai suna Farariyan da a ranar sha tara ga watan aban na shekara ta dubu daya da dari uku da tis'in hijira shamsiya ya kai wa masallacin garin Mantbeliard hari da cinna masa wuta an kama shi a ranar sha biyar ga watan azar na shekara ta dubu daya da dari uku da tis'in hijira shamsiya .