IQNA

Kafa Gwamnatin Farko Ta Musulunci A Tunusiya Wani zakaran Gwaji Ne

14:29 - December 15, 2011
Lambar Labari: 2239183
Bangaren kasa da kasa: jam'iyun masu ra'ayin addinin musulunci a Tunuiya bayan da suka samu amincewa al'ummar kasar a zabukan da aka gudanar da nada Marzuki karkashin nasarar da jam'iyarsu ta ci da kuma fadakar musulmi a wannan kasar da kuma yadda lamarin ya yadu a kasashe masu makobtaka da Tunusiya da kuma yankin ya dau hankulan jama'a da kasashen duniya.

Kamfanin dillancin labarai na Ikna da ke kula da harkokin kur'ani a nan jamhuriyar musulunci ta Iran ne ya watsa rahoton cewa: jam'iyun masu ra'ayin addinin musulunci a Tunuiya bayan da suka samu amincewa al'ummar kasar a zabukan da aka gudanar da nada Marzuki karkashin nasarar da jam'iyarsu ta ci da kuma fadakar musulmi a wannan kasar da kuma yadda lamarin ya yadu a kasashe masu makobtaka da Tunusiya da kuma yankin ya dau hankulan jama'a da kasashen duniya.Nasarar da kungiyar da ke da ra'ayin musulunci a tunusiya ta samu ya yi tasiri da nasarorin da kungiyoyin masu ra'ayin addini suka samu a kasashe irinsu Masar Liniya da kuma yadda irin wadannan kungiyoyi da jam'iyu ke ci gaba da samin karbuwa a sauran kasashen musulmi.

915090
captcha