IQNA

Taron Share Fage Na Babban Taron Tattaunawar Addinai A Kasar Faransa

21:18 - December 18, 2011
Lambar Labari: 2241035
Bangaren kasa da kasa, ana shirin fara gudanar da wani zaman taro na share fagen bababn taro na tattaunawar mabiya addinai a matsayi na kasa da kasa da za a gudanar a kasar Faransa wanda shi ne karo na biyu da zai gudana a matsayi na duniya baki daya.
Kamfanin dilalncin labaran iqna ya habarta cewa, ya nakalto daga shafin sadarwa na yanar gizo naISESCO cewa, ana shirin fara gudanar da wani zaman taro na share fagen bababn taro na tattaunawar mabiya addinai a matsayi na kasa da kasa da za a gudanar a kasar Faransa wanda shi ne karo na biyu da zai gudana a matsayi na duniya baki daya a kasar.
Daya daga cikin masu jagorantar shirya taron ya ce taro na share fage, domin kuwa taron da za a gudanar a cikin wannan shekara zai gudan ne a birnin Baku an kasar Azarbaijan, amma taron da ke biye masa shi ne zai gudana a kasar Faransa kamar dai yadda dukkanin bangarorin da suk daukar nauyin taron suka sheda.
Rahoton ya kara da cewa ana shirin fara gudanar da wani zaman taro na share fagen bababn taro na tattaunawar mabiya addinai a matsayi na kasa da kasa da za a gudanar a kasar Faransa wanda shi ne karo na biyu da zai gudana a matsayi na duniya baki daya, kuma taron zai samu halartar malamai da masana daga kasashe.
917076

captcha