IQNA

Tsananta Fakewa Da Dalilan Karya A ci Gaba Da Kama Musulmi A Baku

13:43 - December 22, 2011
Lambar Labari: 2243240
Bnagaren siyasa da zamantakewa; a ci gaba da siyasar nuna kamata da tsananin adawa kan musulmi da gwamnatin Azarbaijan ke yi tana ci gaba da awangaba da tsare musulmi a garin Nardaran da ke kewayen birnin Baku fadar mulkin kasar ta Azarbaijan ta hanayr fakewa da dalilai na karya da yaudara da gwamnati ke yi.



Kamfanin dillancin labarai na ikna da ke kula da harkokin kur'ani a nan jamhuriyar musulunci ta Iran ne ya watsa rahoton cewa: a ci gaba da siyasar nuna kamata da tsananin adawa kan musulmi da gwamnatin Azarbaijan ke yi tana ci gaba da awangaba da tsare musulmi a garin Nardaran da ke kewayen birnin Baku fadar mulkin kasar ta Azarbaijan ta hanayr fakewa da dalilai na karya da yaudara da gwamnati ke yi. Natik Karim Uf shugaban komitin dattijan garin Rardaran a ranar talata ashirin da tara ga watan azar na wannan shekara ta dubu daya dari uku da tis'in hijira shamsiya ya kara da bayyana cewa; a halin dam u ke cikin jami'an yan sanda ba tare da wani dalili da suke gabatarwa ba sun tsananta kama musulmi da yin awangaba da su a wannan yankin kuma yawanci a cikin dare ne jami'an tsaron ke daukan matakin yin awangaba da musulmin .wani lokaci sai jami'an yan sanda su ce sun yi awangaba da sun e da laifin san hodar iblis alhali kuwa wanda aka yi awangaba da shi din ko taba sigari baya sha.Kan haka al'ummar yankin na damauwa da wannan hali na takura masu da take masu hakkoki da ake yi.


920012
captcha