IQNA

Bayyana Kudus A Matsayin Fadar Yahudawa Take Hakkokin Sauran Addinai Ne

17:23 - December 28, 2011
Lambar Labari: 2247280
Bangaren kasa da kasa: kungiyar gwagwarmaya ta musulunci a kasar Labanon Hizbullahi ta fitar da wani bayani da a cikinsa ke cewa: kaddamar da daftarin doka na bayanna birnin kudus a matsayin fadar mulkin yahudawa cikin kaukausar murya ta yi Allah wadai da wannan matakin takalar fada kuma daukan wannan mataki wani take hakkokin sauran addinai.



Kamfanin dillancin labarai na ikna da ke kula da harkokin kur'ani mai girma a nan jamhuriyar musulunci ta Iran ne ya watsa rahoton cewa: kungiyar gwagwarmaya ta musulunci a kasar Labanon Hizbullahi ta fitar da wani bayani da a cikinsa ke cewa: kaddamar da daftarin doka na bayanna birnin kudus a matsayin fadar mulkin yahudawa cikin kaukausar murya ta yi Allah wadai da wannan matakin takalar fada kuma daukan wannan mataki wani take hakkokin sauran addinai.Kungiyar ta Hizbullahi da ke gwagwarmaya a kasar labanon ta kara da cewa wannan daftarin doka wani salon e na nuna wariya da banbanci da haramtacciyar kasar Isra'ila ta saba yi kuma wani hari ne da cin fuska da mutuncin ta yi wa musulmi da kiristoci a fadin duniya da takalar fada kuma wannan wata alama ce yahudawan sahayoniya bas u mutunta akidun sauran addinai.

923467

captcha