IQNA

Hada Gwagwarmayar Palasdinawa Da Fadakarwar Musulmi Ya Kawo Wa HKI Cikas

11:03 - January 05, 2012
Lambar Labari: 2251654
Bangaren siyasa; mukaddashin ofishin da ke kula da al'adu a rundunar sojin jamhuriyar Musulunci ta Iran ya bayyana cewa;hadewa da tafiya kan manufa guda day an gwagwarmaya da kungiyoyin gwagwarmaya a cikin Palasdinu suka yi da kuma fadakarwa da duniyar musulmi da musulmi suka yi ya kawo cikas da hana wa yahudawan sahayoniya cimma babban burinsu da isa da mummunar manufarsu da fatarsu ta mamaye.


Kamfanin dillancin labarai na Ikna da ke kula da harkokin kur'ani a nan jamhuriyar Musulunci ta Iran ne ya watsa rahoton cewa; mukaddashin ofishin da ke kula da al'adu a rundunar sojin jamhuriyar Musulunci ta Iran ya bayyana cewa;hadewa da tafiya kan manufa guda day an gwagwarmaya da kungiyoyin gwagwarmaya a cikin Palasdinu suka yi da kuma fadakarwa da duniyar musulmi da musulmi suka yi ya kawo cikas da hana wa yahudawan sahayoniya cimma babban burinsu da isa da mummunar manufarsu da fatarsu ta mamaye.Janar Mas'ud Jaza'iri mukaddashin ofishin da ke kula da aladu da kula da kare kai a rundunar sojojin jamhuriyar Musulunci ta Iran a wata tattauanwa day a yi day an jaridar harkokin kur'ani a nan Iran Ikna ya yi nuni da matakin da shugabannin gwamnatin Haramtacciyar kasar Isra'ila ta dauka na bayyana Kudus mai tsarki a matsayin fadar mulkin gwamnati ta Ala'du da cewa Yahudawan sahayoniya tare da taimakon Amerika da Britaniya a tsawon shekaru suna kokarin mamaye Palsdinu baki daya da shinfida zaluncinsu a yankin da cewa wani mafarki ne da kuma zai zame masu kaikai koma kan mashekiya.


928741

captcha