IQNA

Zaman taro Mai taken Musulunci Da Sabbin Ilmomi A Kasar faransa

21:57 - January 31, 2012
Lambar Labari: 2266023
Bangaren kas ada kasa, za a gudanar da wani zaman taro a birnin Lyon na kasar Faransa mai taken addinin muslunci da sabbin ilmomi wanda kwamitin babban masallacin birnin zai dauki nauyin shiraya da gudarwa.
Kamfanin dilalncin labaran iqna ya habarta cewa ya naklato daga shafin sadarwa na yanar gizo na mosquee-Lyon cewa, ana shirin gudanar da wani zaman taro a birnin Lyon na kasar Faransa mai taken addinin muslunci da sabbin ilmomi wanda kwamitin babban masallacin birnin zai dauki nauyin shiraya da gudarwa kamar dai yadda ya saba daukar nauyin shirya taruka irin wadannan.
Babban masallacin birnin lyon dai na daga cikin muhimamn cibiyoyin addi8nin muslunci a cikin kasashen nahiyar turai, wanda yake gabatar da shirye-shirye na fadakarwa ga mabiya addinin muslunci mazaun akasar, haka nan kuma ya kan shiya taruka domin nuna ma ‘yan kasar da ba mabiya addinin muslunci matsayin addini kan lamurra da dama da suka danganci rayuwar dan adam.
Gudanar da wani zaman taro a birnin Lyon na kasar Faransa mai taken addinin muslunci da sabbin ilmomi wanda kwamitin babban masallacin birnin zai dauki nauyin shiraya da gudarwa na da matukar muhimmanci gaske ga bangaren yada manufofin addini a kasar faransa.
943326




captcha