IQNA

Masu Aiki A Shafin Internet Sun Mayar Da Martani Kan Kyamar Musulunci A Faransa

20:03 - February 11, 2012
Lambar Labari: 2272285
Bangaren kasa da kasa, wasu masu aiki a shafin yanar gizo sun mayar da martani kan ministan harkokin cikin gida na kasar Faransa kan wasu kalamai nasa na kyamr musulunci da yin batunci ga mabiya addinin muslunci da ya yi a cikin ‘yan lokutanan.
Kamfanin dilalncin labaran iqna ya habarta cewa, ya naklato daga shafin yanar gizo na safir News cewa, masu aiki a shafin yanar gizo sun mayar da martani kan ministan harkokin cikin gida na kasar Faransa kan wasu kalamai nasa na kyamr musulunci da yin batunci ga mabiya addinin muslunci da ya yi a cikin ‘yan lokutanan wanda kuma ba shi ne karon farko da ake samun irin hakan ba a tsakanin manyan jami’an gwamnatin kasar Faransa.
A cikin shekarar da ta gabata ma shi kansa shugaban kasar ya fito babu kunyar Allah balantana ta mutane, ya yi kalamai na batunci kan addinin muslunci, kuma ya soki mabiya wannan adini da suke a kasar, duk kuwa da cewa a halin yanzu addinin muslunci shi ne addni na biyu ta fuskacin yawan mabiya a kasar faransa, duk kuwa da cewa har inda yau take gwanbatin kasar ta ki amincewa da shi a matsayin daya daga cikin addinan kasar.
A matakin aikin safke wajibi da ke kansu, masu aiki a shafin yanar gizo sun mayar da martani kan ministan harkokin cikin gida na kasar Faransa kan wasu kalamai nasa na kyamr musulunci da yin batunci ga mabiya addinin muslunci da ya yi a cikin ‘yan lokutanan wand ake bayyana hakan a matsayin wani mataki na nuna wariya ga musulmi a kasar.
951145

captcha