IQNA

Juyin Juya Halin Musulunci Na Iran Abin Koyi Ne Ga Hukumar Musulunci A Duniya

17:49 - February 16, 2012
Lambar Labari: 2275339
Bangaren siyasa da zamantakewa:Kambiz Sheikh Hasani wakilin jamhuriyar musulunci ta Iran a Kanada a wani taron bincike na ilimi da abubuwa na badini na jamhuriyar musulunci ta Iran a Kanada a cikin jawabin day a gabatar ya bayyana cewa: juyin juya halin musulunci a Iran wani abin koyi ne na tabbatar da cewa za a iya kafa hukumar musulunci a duniya.



Kamfanin dillancin labarai na ikna da ke kula da harkokin kur'ani mai girma a nan jamhuriyar musulunci ta Iran ne ya watsa rahoton cewa: Kambiz Sheikh Hasani wakilin jamhuriyar musulunci ta Iran a Kanada a wani taron bincike na ilimi da abubuwa na badini na jamhuriyar musulunci ta Iran a Kanada a cikin jawabin day a gabatar ya bayyana cewa: juyin juya halin musulunci a Iran wani abin koyi ne na tabbatar da cewa za a iya kafa hukumar musulunci a duniya.Wannan taro dai ana gudanar das hi a daidai lokacin da ake tunawa da bukin cika shekaru talatin da uku da nasarar juyin juya halin musulunci da mu'assashin juyin juya halin musulunci a Iran din Imam Khomeini ya jagoranta da kuma ya zama babban darasi da abin koyi ga duk wani mai son ci gaba da adalci a doran kasa da kuma ke fatar ganin an aiwatar da gaskiya a rayuwar zamantakewa da huda a tsakanin al'ummomi da kasashe daban daban na duniya.


953831
captcha