IQNA

An Kafa Wata Babbar Cibiyar Musulmi Na Kasar Amurka A Cikin Wannan Mako

17:07 - February 23, 2012
Lambar Labari: 2279465
Bangaren kasa da kasa, an kafa wata babbar cibiyar hadin kan dukaknin muslumin kasar Amurka a birnin Sanisaid da ke cikin jahar New York a kasar amurka da nufin kara farfado da ayyukna da musulmin duke gudanarwa na hadin gwiwa.

Kamfanin dilalncin labaran iqna ya habarta cewa, ya nakalto daga shafin sadarwa na yanar gizo na Islam today cewa, an kafa wata babbar cibiyar hadin kan dukaknin muslumin kasar Amurka a birnin Sanisaid da ke cikin jahar New York a kasar amurka da nufin kara farfado da ayyukna da musulmin duke gudanarwa na hadin gwiwa a kasar baki daya.
A wani labarin kuma makamin nukiliya ba ya tabbatar da ikon wata kasa, bare ma kasar da ta dogara da kyakyawan kokarin yayanta da tattalin arzikin da Allah ya hore mata, wanda hakan zai iya tarwatsa iko ko tsarin da ya dogara da makamin nukiliya". Wannan shine bayyanin da jagoran juyyin juya halin kasar Iran Sayed Ayatullah Ali Khamenei, ya yi jiya laraba a lokacin da ya gana da hukumar kasar Iran mai kula da makamashin atomique da kuma masana wannan fanni.
Ta la'akari da irin da irin bayyanan da ake yi a kafafan yada labarai da tashin jijiyoyin wuya da kuma mummunan farfagandin da kasashen yammaci ke ma shirin nukiliyar kasar Iran, jagoran juyyin juyya halin musulumci ya bayyana cewa; "Wasu tsakuren kasashe da suka danne kasashen duniya, ta hanyar maida fusa'ar kimiya wani abu mallakinsu cikin rishin gaskiya, na tsoron ganin kasashe masu yancin kansu sun warware wannan kulli na su.
Tun bayan juyyin juyya halin musulumcin da al'umma Iran suka yi, yan kasar sun tashi haikan don cike lattin da aka tilasa musu tsawan shekaru ta hanyar kaddamar da ayuka don samar da ci gaba ga jama'ar kasar baki daya a kowane fanni na rayuwa. 957868
captcha