Bangaren nazari da ilimi:a karo na hudu a jerreda ake gudanar da tattaunawar addinin musulunci da na addinin kiristanci tsakanin musulmi day an uwansu kiristoci da aka bawa taken addini,da fadakarwa da kuma ci gaban kuma ofishin da ke kula da yada al'adun jamhuriyar musulunci ta Iran a Filipine ya shirya tare da nuna littafin tarjama du'a'un Komeil a cikin harsuna uku.
Kamfanin dillancin labarai na ikna da ke kula da harkokin kur'ani mai girma a nan jamhuriyar musulunci ta Iran ne ya watsa rahoton cewa: a karo na hudu a jerreda ake gudanar da tattaunawar addinin musulunci da na addinin kiristanci tsakanin musulmi day an uwansu kiristoci da aka bawa taken addini,da fadakarwa da kuma ci gaban kuma ofishin da ke kula da yada al'adun jamhuriyar musulunci ta Iran a Filipine ya shirya tare da nuna littafin tarjama du'a'un Komeil a cikin harsuna uku. A ranar alhamis sha takwas ga watan Isfand na shekara ta dubu daya da dari uku da tis'in hijira shamsiya aka gudanar da wannan taron day a hada musulmi day an uwansu kiristoci da kuma malaman addinan biyu da malaman jami'o'I da manazarta na jami'ar Dalasalta kasar .Kuma da dama daga cikin mahalarta taron musulmi ko kirista sun bayyana gamsuwa da muhimmacin abubuwan da suka ji a wajan wannan taron kuma suka bukaci gudanar da irin wannan taro a sauran kasashe na musulmi da na kiristoci domin samar da hadin kai da fahimtar juna a tsakani a maimakon su rika kai wa juna hari da suka ba tare da wani dalili ba.
968981