Bangaren kasa da kasa, dubban daliban jami'a ne suka gudanar da zanga-zanga a sassa daban-daban na kasar da nufin bayyana fushinsu kan keta alfarmar kur'ani mai tsarki da sojojin mamayar Amurka suka yi a kasar Afghanistan.
Kamfanin dilalncin labaran iqna ya habarta cewa, ya nakalto daga shafin sadarwa na yanar gioz na The news cewa, dubban daliban jami'a ne suka gudanar da zanga-zanga a sassa daban-daban na kasar da nufin bayyana fushinsu kan keta alfarmar kur'ani mai tsarki da sojojin mamayar Amurka suka yi a kasar Afghanistan a cikin makon da ya gabata.
Daliban a cikin fushi sun kone tutar kasar Amurka abaynar jama'a tare da rera taken mutuwa da la'anta a kan Amurka, kuma sun sha alwashin ci gaba da bayyana matsayinsu na kin amincewa da irin wadannan munanan ayyuka na cin zarafin muslunci da makiya suke aiakatawa.
Daliban jami'a ne suka gudanar da zanga-zanga a sassa daban-daban na kasar da nufin bayyana fushinsu kan keta alfarmar kur'ani mai tsarki da sojojin mamayar Amurka suka yi a kasar Afghanistan, ba'ada bayan haka kuma abin day a biyo baya na kasha faren hula musulmi marassa kariya akasar.
969429