Bangaren kasa da kasa, dubban mutane sun gudanar da zanga-zangar nemna kafa shariar musulunci a kasar da zat akwafe gurbin tsohuwar gwamnatin shugaban kama karya na kasar Ali zainul abiding inda wasu daga cikin masu adawa da hakan suka ce alambaran ba za su taba amincewa ba.
Kamfanin dilalncin labaran iqna ya habarta cewa, ya nakalto daga shafin sadarwa na yanar gizo cewa, dubban mutane sun gudanar da zanga-zangar nemna kafa shariar musulunci a kasar da zat akwafe gurbin tsohuwar gwamnatin shugaban kama karya na kasar Ali zainul abiding inda wasu daga cikin masu adawa da hakan suka ce alambaran ba za su taba amincewa da hakan, domin kuwa bas u juyi ba domin kafa musulunci.
Da dama daga cikin masu bin diddin lamurrn da ke da komowa sun yi manar cewa, da wuya in masu kishin islama ba bayar da mutanensu ba, domin kuwa sun samu dukaknin g=oyon bayan da ake bukata domin kafa gwamnati ta demokradiyya, kuma suna shirin kafa ikonsu daidai da mahangar kasashen yammcin turai, qwanda bah aka ne mutane suke bukata ba.
Dubban mutane sun gudanar da zanga-zangar nemna kafa shariar musulunci a kasar da zat akwafe gurbin tsohuwar gwamnatin shugaban kama karya na kasar Ali zainul abiding inda wasu daga cikin masu adawa da hakan suka ce alambaran ba za su taba amincewa da hakan ba sam.
973109