Bangarn kasa da kasa, ministan ma'aikatar kula da harkokin addinin muslunci a kasar Tunisia ya bayyana cewa yanzu haka akwai masallatan musulmi kusan dari hudu a fadin kasar da aka samu cikakkun bayanai da ke tabbatar da cewa mabiya akidar wahabiyanci sun mamaye su.
Kamfanin dilalncin labaran iqna ya habarta cewa ya nakalto daga shafin sadarwa na yanar gizo na taqadumiyya cewa, Nuruddini Khadimi ministan ma'aikatar kula da harkokin addinin muslunci a kasar Tunisia ya bayyana cewa yanzu haka akwai masallatan musulmi kusan dari hudu a fadin kasar da aka samu cikakkun bayanai da ke tabbatar da cewa mabiya akidar wahabiyanci sun mamaye su tare da baza akidunsu na kafirta sauran musulmi.
Bayanin ya ci gaba da cewa wannan lamari da yake faruwa yana tattare da munananen hadari ga sauran al'ummomin kasar wadanda bas u dauke da irin wannan mummunar akida ta kafirta musulmi da ak fi sani da akidar wahabiyanci ko salafiyanci a cikin lokutanan baya-bayan nan, kuma barin haka ya ci gab azai rusa hadin kan al'ummar kasar.
Ministan ma'aikatar kula da harkokin addinin muslunci a kasar Tunisia ya bayyana cewa yanzu haka akwai masallatan musulmi kusan dari hudu a fadin kasar da aka samu cikakkun bayanai da ke tabbatar da cewa mabiya akidar wahabiyanci sun mamaye su tare da muggan akidun kafirat musulmi.
977016