Bangaren kasa da kasa, kasar Birtaniya tana yada tunanin kiyayya da mabiya addinin muslunci a tsakanin 'yan kasar da nufin kange su daga samun hasken shiriyar irin ta addinin muslunci amma duk da hakan wannan bai hana mutanen kasar ci gaba da musulunta ba.
Kamfanin dilalncin labaran iqna ya habarta cewa, ya nakalto daga shafin sadarwa na yanar gizo na presstv cewa, gwamnatin kasar Birtaniya tana yada tunanin kiyayya da mabiya addinin muslunci a tsakanin 'yan kasar da nufin kange su daga samun hasken shiriyar irin ta addinin muslunci amma duk da hakan wannan bai hana mutanen kasar ci gaba da musulunta ba bayan gudanar da bincike da gano cewa shi ne sahihin tafarki da addini.
Bayanin ya ci gaba da cewa jaridar Guardian ta kasar ce ta tabbatar da hakan a cikin wani rahoto da rubuta abugunta na qannan mako, da ke tabbatar da cewa gwamnatin kasar tana hannu kai tsaye a cikin duk yada tunanin kiyayya da addinin muslunci da ake yi a kasar, amma kuma a lokaci guda tana nuna salon siyasa na harshen damo.
Jaridar dai tab attar da cewa gwamnatin kasar ta Birtaniya tana yada tunanin kiyayya da mabiya addinin muslunci a tsakanin 'yan kasar da nufin kange su daga samun hasken shiriyar irin ta addinin muslunci amma duk da hakan wannan bai hana mutanen kasar ci gaba da musulunta bad a kuma karbar addinin muslunci a matsayin addini su.
986612