IQNA

Jami'o'in Suiziland Za Su Kaddamar Da Banagren Koyar Da Sanin Allan A Musulunce

17:34 - April 21, 2012
Lambar Labari: 2309310
Bangaren kasa da kasa: kafafen watsa labarai na suiziland sun bayyana cewa:jami'o'I da dama kuma daban daban a wannan kasa sun bayyana shirinsu kuma a shirye suke da kaddamar da wani bangare na koyar da sanin addinin musulunci da kuma bada horo ga limaman juma'o'I a fadin kasar.

Bangaren kasa da kasa: kafafen watsa labarai na suiziland sun bayyana cewa:jami'o'I da dama kuma daban daban a wannan kasa sun bayyana shirinsu kuma a shirye suke da kaddamar da wani bangare na koyar da sanin addinin musulunci da kuma bada horo ga limaman juma'o'I a fadin kasar.Kamfanin dillancin labarai na ikna da ke kula da harkokin kur'ani mai girma a nan jamhuriyar musulunci ta Iran ne ya watsa rahoton cewa: kafafen watsa labarai na suiziland sun bayyana cewa:jami'o'I da dama kuma daban daban a wannan kasa sun bayyana shirinsu kuma a shirye suke da kaddamar da wani bangare na koyar da sanin addinin musulunci da kuma bada horo ga limaman juma'o'I a fadin kasar. Majiyar labarai ta Safir News ta bada labarin cewa; a farkon shekara ta dubu biyu da goma sha uku miladiya za a gudanar da wani taro irinsa na farko na limaman juma'a a kasar Suiziland kuma wannan wani shiri ne da shinfida ta kai wag a bude bangarorin koyar da addinin musulunci da sanin addinin a jami'o'in kasar kuma tuni wasu jami'o'in wannan kasar suka bayyana aniya da cewa shirye suke su kaddamar da wannan shiri.
989597
captcha