Bangaren siyasa da zamantakewa, bayar da kariya ga wanda aka zalunta daga zaluncin mahukunta ko azzalumai daya ne daga cikin abubuwan da sayyida fatima Zahra ta koyar da dan adam wanda kuma hakan babban darasi daga rayuwarta da dukaknin mutanen duniya za su iya koyo.
Kamfanin dilalncin labaran iqna ya habarta cewa, ya nakalto daga shafin sadarwa na yanar gizo cewa, bayar da kariya ga wanda aka zalunta daga zaluncin mahukunta ko azzalumai daya ne daga cikin abubuwan da sayyida fatima Zahra ta koyar da dan adam wanda kuma hakan babban darasi daga rayuwarta da dukaknin mutanen duniya za su iya koyo wanda hakan ke tabbatr da matsayinta a cikin duniya tsakanin ‘yan adam baki daya.
Sayyid zahra ta kasance mace mai ruhi irin miliyoyin mazaje, domin kuwa sadaukantarwarta a cikin rayur da ta yi duk kuwa da karancin shekarun da ta yi a duniya, hakan ya tabbatar da cewa tana bababn matsayi a wajen Allah madaukakin sarki, baya ga dukaknin hadisai na ma’aiki tsira d amincin Allah su tabbata a gare shi da suka yi magana kan matsayinta amincin Allah ya tabbata a gare ta.
Bayar da kariya ga wanda aka zalunta daga zaluncin mahukunta ko azzalumai daya ne daga cikin abubuwan da sayyida fatima Zahra ta koyar da dan adam wanda kuma hakan babban darasi daga rayuwarta da dukaknin mutanen duniya za su iya koyo daga rayurta mai albarka.
994314