IQNA

Kazakistan Za Ta Dauki Nauyin Taron Ministocin Muhalli Na Kasashen Musulmi

19:31 - April 30, 2012
Lambar Labari: 2315449
Bangaren kasa da kasa, kasar Kazagystan za ta dauki nauyin gudanar da wani zaman taro na ministocin harkokin kula da muhallai na kasashen musulmi wanda za a gudanar a ranakun 28 da kuma 29 a karo na biyar a kasar a babban birninta.
Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa, ya nakalto daga shafin sadarwa na yanar gizo na ISESCO cewa, kasar Kazagystan za ta dauki nauyin gudanar da wani zaman taro na ministocin harkokin kula da muhallai na kasashen musulmi wanda za a gudanar a ranakun 28 da kuma 29 a karo na biyar a kasar a babban birninta tare da halartar manyan jami’ai daga kasashen musulmi.
A karon farko za abude bankin muslunci a kasar Morocco wsanda zai fara aiki a cikin shekara mai kamawa da nufin karfafa ayyuka na tattalin arzikin kasar musamman ma ta fuskacin kasuwan da harkokin banki domin rage yawan korafin al’ummar kasar ta wannan fuska.
Banki dai yana ci gaba da samun karbuwa akasashen duniya da dama musamman kasashen larabawa da na musulmi, amma kuma alokaci guda wasu suna yin amfani da bankin ne domin manufofinsu na siyasa, kamar dai yadda muke gani a halin yanzu a kasar ta Morocco, inda kasar ba ta taba yin magana ko nuna sha’awarta kan wannan banki ba sai yanzu da take fuskanta matakla daga mutanen kasar.
Wannan dai shi ne karon farko za abude bankin muslunci a kasar Morocco wsanda zai fara aiki a cikin shekara mai kamawa da nufin karfafa ayyuka na tattalin arzikin kasar musamman ma ta fuskacin kasuwan da harkokin banki da sauran harkoki na kudi a kasar baki daya. 995446
captcha