IQNA

Taron Nuna Goyan Baya Da Fursinonin Palasdinu Da Ke Gidan Yarin HKI

17:33 - May 08, 2012
Lambar Labari: 2321541
Bangaren kasa da kasa; a yau ne sha tara ga watan ordebehesht na shekara ta dubu daya da dari uku da tis'in hijira shamsiya a gaban dakin gudanar da taro na fadakar da musulmi a mosalla na imam Khomeini Mu'assasin juyin juya halin musulunci na Iran da a halin yanzi ake gudanar da kasuwar baje kolin littafai ta kasa da kasa a nan tehrain karo na ashirin da biyar.


Kamfanin dillancin labarai na ikna da ke kula da harkokin suka shafi kur'ani mai girma a nan jamhuriyar musulunci ta Iran ne ya watsa rahoton cewa: a yau ne sha tara ga watan ordebehesht na shekara ta dubu daya da dari uku da tis'in hijira shamsiya a gaban dakin gudanar da taro na fadakar da musulmi a mosalla na imam Khomeini Mu'assasin juyin juya halin musulunci na Iran da a halin yanzi ake gudanar da kasuwar baje kolin littafai ta kasa da kasa a nan tehrain karo na ashirin da biyar. Kungiyoyi da daidaikun mutane sun gudanar da taro na nuna goyan bayan da fursinonin Palasdinu da ake ci gaba da tsare das u a gidajan yarin haramtacciyar kasar Isra'ila musamman yadda ake take masu hakkokinsu da takura musu cikin bakin zalunci day a kais u ga daukan matakin yinyajin kin cin abinci domin nunawa duniya da kungiyoyi na kasa da kasa da gwamnatoci na kasashen duniya da hukumomi na kasa da kasa musamman komitin tsaro na majalisar dinkin duniya bakin hali da suke ciki la'alla hakan ya sa su yunkuro da jan hankalin gwamnatin Haramtacciyar kasar Isra'ila .
1002094
captcha