Bangaren kasa da kasa, an gudanar da wani zaman tattaunawa a kasuwar baje kolin littafai ta duniya da ake gudanarwa a birnin Tehran fadarr mulkin jamhuriyar msulunci ta Iran domin nuna goyon baya ga palastinawa da suke tsare a gidan kason haramtacciyar kasar Isra’ila.
Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa, wakilinsa awajen taron baje kolin littafai na kasa da kasa ya sheda cewa, an gudanar da wani zaman tattaunawa a kasuwar baje kolin littafai ta duniya da ake gudanarwa a birnin Tehran fadarr mulkin jamhuriyar msulunci ta Iran domin nuna goyon baya ga palastinawa da suke tsare a gidan kason haramtacciyar kasar Isra’ila inda a halin yanzu haka wasu daga cikinsu suke yajin cin abinci.
Babbar manufar taron dai ita ce tattauna hanyoyin da za a iya taimaka palastinawa da kuma nuna goyon baya gare su ta hnayoyin da suka sawaka, da hakan ya hada da ta hanyar rubutu, ko shirya fina-finai ko kuma gabatyar da laccoci, wanda hakan zai kara sanya lamarin palastinawa da halin da suke ciki ya kara bayyana ga sauran al’ummomin duniya da ba su da masani kan hakan.
Bayanin ya ci gaba da cewa an gudanar da wani zaman tattaunawa a kasuwar baje kolin littafai ta duniya da ake gudanarwa a birnin Tehran fadarr mulkin jamhuriyar msulunci ta Iran domin nuna goyon baya ga palastinawa da suke tsare a gidan kason haramtacciyar kasar Isra’ila da kuma bayanin halin da suke ciki.
1003249