Bangaren kasa da kasa, mabiya addinin buda sun gudanar da zanga-zanga a kasar Sri Lanka domin nuna rashin amincewa da gina wani masallaci mallakin musulmin kasar da nufin kara matsa lamba kan mahukuntan kasar da su dauki matakin rusa masallacin kasantuwar garin Dambula mai tsarki ne a wajensu.
Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa, ya nakalto daga shafin sadarwa na yanar gizo na Daily Times cewa, mabiya addinin buda sun gudanar da zanga-zanga a kasar Sri Lanka domin nuna rashin amincewa da gina wani masallaci mallakin musulmin kasar da nufin kara matsa lamba kan mahukuntan kasar da su dauki matakin rusa masallacin kasantuwar garin Dambula mai tsarki ne a wajensu kum agari ne na mabiya addinin buda.
Tun kafin wannan lokacin dai mabiya addinin buda wadanda su ne masu rinjaye a kasar Sri Lanka sun jima suna kokawa kan yadda musullmi suke gina wuraren ibada a duk gariuruwan kasar da kuma wure dasuke rayuwa, duk kuwa da cewa su ne marassa rinjay a kasar, amma mahukuntan suna baiwa kowa hakkinsa na gudanar da addininsa, musulmi da wanda ba musulmi ba.
Mabiya addinin buda sun gudanar da zanga-zanga a kasar Sri Lanka domin nuna rashin amincewa da gina wani masallaci mallakin musulmin kasar da nufin kara matsa lamba kan mahukuntan kasar da su dauki matakin rusa masallacin kasantuwar garin Dambula mai tsarki ne a wajensu inda suke ganin bai kamata a ce tare da musulmi suke ba.
1003133