Bangaren kasa da kasa, sakamakon wani jin ra'ayin jama'a da aka gudanar a kasar Holland ya yi nuni da cewa kyamar mabiya addinin muslunci na karuwa matuka akasar sakamakon yadda wasu masu tsanin adawa da addinin muslunci suke ta kokarin ganin sun yada mummunar akidarsu a kasar.
Kamfanin dilalncin labaran iqna ya habarta cewa, ya naklato daga shafin sadarwa na yanar gizo na na Press TV cewa, sakamakon wani jin ra'ayin jama'a da aka gudanar a kasar Holland ya yi nuni da cewa kyamar mabiya addinin muslunci na karuwa matuka akasar sakamakon yadda wasu masu tsanin adawa da addinin muslunci suke ta kokarin ganin sun yada mummunar akidarsu a kasar ta yi kaurin suna ta wannan fuska.
A cikin shekarun da suka gabata ne wani mutum wanda ke kiran kansa masani kuma dan siyasa kuma mamba amajalisar dokokin kasar ta Holland ya ruta wani littafi na cin zarafin addinin muslunci da musulmi, kamar yadda ya hada wani fim shi ma duk da nufin bakanta ma amabiya addinin muslunci, lamarin da ya jawo fushin musulmi aduk duniya.
Bayanin sakamakon wani jin ra'ayin jama'a da aka gudanar a kasar Holland ya yi nuni da cewa kyamar mabiya addinin muslunci na karuwa matuka akasar sakamakon yadda wasu masu tsanin adawa da addinin muslunci suke ta kokarin ganin sun yada mummunar akidarsu a kasar ta Holland.
1005086