IQNA

Shugaban Majalisar Shura Ta Hizbullah Ya Jaddada Wajabcin Tabbatar Da Zaman Lafiya

20:12 - May 22, 2012
Lambar Labari: 2331934
Bangaren kasa da kasa, shugaban majalisar shura ta kungiyar gwagwarmayar hizobullaha kasar Lebanon ya jaddada wajabcin tabbatar da zaman lafiya a yankunan arewacin kasar da a ahalin yanzu ake fama da rikici wanda wasu daga cikin kasashen larabawa ke kokarin mayar das hi na kabilanci.
Kamfanin dilalncin labaran iqna ya habarta cewa ya nakalto daga shafin sadarwa na yanar gizo na tashar talabijin din Almanar cewa, shugaban majalisar shura ta kungiyar gwagwarmayar hizobullaha kasar Lebanon ya jaddada wajabcin tabbatar da zaman lafiya a yankunan arewacin kasar da a ahalin yanzu ake fama da rikici wanda wasu daga cikin kasashen larabawa ke kokarin mayar das hi na kabilanci da neman fitina a tsakanin al'ummar kasar
Ya ci gaba da cewa wannan rikici yana da dangantaka da abin da yake faruwa a kasar Syria, wanda kuma bababn kure bayan ganin cewa yin amfani da makamai da kai hare-haren ta'addanci bas u yi nasara a kasar Syria ba a dawo das u a cikin Lebanon, domin kuwa al'umamr Lebanon da dukaknin kabilunsu da addininasu abs u amince da hakan ba.
shugaban majalisar shura ta kungiyar gwagwarmayar hizobullaha kasar Lebanon ya jaddada wajabcin tabbatar da zaman lafiya a yankunan arewacin kasar da a ahalin yanzu ake fama da rikici wanda wasu daga cikin kasashen larabawa ke kokarin mayar das hi na kabilanci da bangaranci.
1013043

captcha