Bangagren kasa da kasa; Bitul Altaum Sadagi yayi bayanni kan tushe da Sali da dokokin addinin musulunci da dadlilan da suka sa ake samun turawa na shika cikin addinin musulunci da cewa; addinin musulunci shi ne daya dayan addinin da bai takaita da wani lokaci ko zamani ko wani guri da yankin ba addinin day a hada dukan zamani da lokaci da guri a fadin duniyar nan .
Kamfanin dillancin labarai na ikna da ke kula da harkokin da suka shafi kur'ani mai girma a nan jamhuriyar musulunci ta Iran ne ya watsa rahoton cewa: Bitul Altaum Sadagi yayi bayanni kan tushe da Sali da dokokin addinin musulunci da dadlilan da suka sa ake samun turawa na shika cikin addinin musulunci da cewa; addinin musulunci shi ne daya dayan addinin da bai takaita da wani lokaci ko zamani ko wani guri da yankin ba addinin day a hada dukan zamani da lokaci da guri a fadin duniyar nan .bayan an jiyo daga majiyar labarai ta Onislam bitun Altaum wanda bai jima da musulunta bad an kasar Irland a wata tattauanawa da ta hada shi da Darik Ramadan a shirin talbijin a cikin harshen turancin Ingilishi mai suna musulunci da rayuwa ya bayyana cewaa;sauki da tushe na asali da dokokin addinin musulunci na daga cikin dalilin da yake sawa al'ummomin nahiyar turai na tururuwa wajan karbar addinin musulunci da kuma hakan ke taimaka masu wajan magance yawancin matsalolin da suke fuskanta saboda addinin musulunci addini ne na rayuwa da daidaita rayuwar kuma kasancewarsa addini ne da bai kebanta da wani lokaci ko wani guri takamamme bay a taimaka matuka kuma wannan ne ya banbanta shi da sauran addinai.
1013859