IQNA

Marigayi Imam Khomeini (RA) Ya Raya Tafrkin SayyidaFatima Zahra A Wannan zamani

19:30 - May 23, 2012
Lambar Labari: 2332798
Bangaren siyasa da zamantakewa, marigayi Imam Khomeini (RA) babban jagoran juyin juya halin muslunci shi ne wanda ya raya tafarkin sayyid fatima Zahra amincin Allah ya tabbata a gareta da mahaifita da mijinta da ‘yayanta a wannan zamani da muke rayuwa ta hanyar bayyana wa duniya matsainta madaukaki.
Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa ya nakalto daga shafin sadarwa na yanar gizo na cibiyar raya al’adu da ilimin muslunci cewa, marigayi Imam Khomeini (RA) babban jagoran juyin juya halin muslunci shi ne wanda ya raya tafarkin sayyid fatima Zahra amincin Allah ya tabbata a gareta da mahaifita da mijinta da ‘yayanta a wannan zamani da muke rayuwa ta hanyar bayyana wa duniya matsainta madaukaki da kuma kyawawan dabiunta domin yin koyi da ita.
Bayanin wanda malaman jami’a da kuma masana kan harkokin addini da tarihi suka fitar, ya tabbatar da cewa gudunmawar da marigayi Imam Khomeini (RA) ya bayar da wannan fuska tana girma sosai kamar yadda hakan ya zama yana da dangatak ta kai tsaye da namijin kokarin da ya yi wajen tabbatar da tsarin musulunci na jamhuriyar muslunci tare da taimakon Allah madaukakin sarki.
Ko shakka babu marigayi Imam Khomeini (RA) babban jagoran juyin juya halin muslunci shi ne wanda ya raya tafarkin sayyid fatima Zahra amincin Allah ya tabbata a gareta da mahaifita da mijinta da ‘yayanta a wannan zamani da muke rayuwa ta hanyar bayyana wa duniya matsainta madaukaki wanda Allah madaukin sarki ya kaita koma bayan sauran mata duniya baki daya. 1014066
captcha