Kamfanin dilalncin labaran iqna ya habarta cewa ya nakalto daga shafin sadarwa na yanar gizo na tashar talabijin Almanar cewa kamar kowace shekara bababn sakataren kungiyar gwagwarmaya ta hizbullah a kasar Lebanon Sayyid Hassan Nasrullah yakan bayyana a gaban dubban daruruwan mutae afili ko kuma ta allun talabijin domin raya ranar nasar gwagwarmayar muslunci a kasar a kan haramtacciyar kasar Isara'ila inda ta bar yankin cikin kaskanci bayan karawarta da hizbullah.
Babban sakataren kungiyar Hizbullahi ta kasar Labanon ya bayyana cewa; kame 'yan kasar Labanon da 'yan tawayen kasar Siriya suka yi ba zai taba yin tasiri a matsayin kungiyarsa kan Siriya ba, a jawabinsa dangane da bikin tunawa da zagayowar ranar 'yantar da yankin kudancin kasar Labanon daga mamayar gwamnatin haramtacciyar kasar Isra'ila a yau juma'a; Sayyid Hasan Nasrullahi babban sakataren kungiyar gwagwarmayar Musulunci ta Hizbullahi da ke kasar Labanon ya bayyana cewar sace 'yan kasar Labanon da suka kai ziyara Siriya da 'yan tawayen kasar suke dauke da makamai suka yi, lamari ne da ba zai taba sanya kungiyar Hizbullahi ta canja matsayinta kan kasar Siriya ba, domin matsayi ne tabbatacce kuma a bayyane da ke neman warware rikicin kasar Siriya ta hanyar zaman tattaunawa.
Nasrullahi ya kara da cewar yin garkuwa da 'yan kasar Labanon a matsayin matakin matsin lamba kan kasar Labanon lamari ne mai hatsari kuma su kansu jami'an Labanon ba zasu taba amincewa da irin wannan matsin lamba ba.
1016074
aren kasa da kasa, kamar kowace shekara bababn sakataren kungiyar gwagwarmaya ta hizbullah a kasar Lebanon Sayyid Hassan Nasrullah yakan bayyana a gaban dubban daruruwan mutae afili ko kuma ta allun talabijin domin raya ranar nasar gwagwarmayar muslunci a kasar a kan haramtacciyar kasar Isara'ila.