Bangaren kasa da kasa: Abdallah na biyu sarkin kasar Jodan a daidai lokacin da ke kokarin bukin ranar da kasarsa ta samu yancin kai daga masarautar Saudiya ya bukaci taimakon kudi domin cike gibin matsalar kudi da yake fuskanta a cikin kasafin kudin kasar a daidai lokacin da Jodan ta yi Imanin taimakon kudi ba zai warware matsalar tattalin arziki da kasar ke fama da ita.
Kamfanin dillancin labarai na Ikna da ke kula da harkokin da suka shafi kur'ani mai girma a nan jamhuriyar musulunci ta Iran ne ya watsa rahoton cewa: Abdallah na biyu sarkin kasar Jodan a daidai lokacin da ke kokarin bukin ranar da kasarsa ta samu yancin kai daga masarautar Saudiya ya bukaci taimakon kudi domin cike gibin matsalar kudi da yake fuskanta a cikin kasafin kudin kasar a daidai lokacin da Jodan ta yi Imanin taimakon kudi ba zai warware matsalar tattalin arziki da kasar ke fama da ita. Al'ummar kasar kamar sauran Al'ummomin kasashen yankin gabas ta tsakiya sun fara bore da nuna adawarsu ga mahukumtan kasarsu domin nuna wa duniya yadda bas u jin dadin yadda ake tafiyar da mulkin kasarsu da Danni sun a hana su bayyana albarkacin bakin su a harkokinda suka shafi siyasa tafiyar da lamarin kasarsu da daidai sauran matsaloli na rayuwa da jin dadin al'umma.
1018690