IQNA

An Fara Gudanar Da Shirin Kur’ani Na Hubbaren Imam Hussain (AS)

17:14 - May 31, 2012
Lambar Labari: 2338350
Bangaren kasa da kasa, an fara gudanar da shiirin bayar da horo kan karatu da hardar kur’ani mai tsarki a hubbaren Imam Hussain (AS) da ke birnin Karbala mai alfarma tare da halartar malan addini da kuma kwarrau kan harkokin koyarwa kamar dai yadda aka saba gudanarwa a kowaces hekara.
Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa yanakalto daga shafin sadarwa na yanar gizo cewa, yanzu haka an fara gudanar da shiirin bayar da horo kan karatu da hardar kur’ani mai tsarki a hubbaren Imam Hussain (AS) da ke birnin Karbala mai alfarma tare da halartar malan addini da kuma kwarrau kan harkokin koyarwa kamar dai yadda aka saba gudanarwa a kowaces hekara a wannan hubbafe mai tsarki.
Ofishin shugaban kasar Tunisia ya fitar da wani bayani da acikinsa yake bayyana cewa yin wasu kalamai na keta alfarmar addinin muslunci ba shi ne ma’anar fadin albarkacin baki ba kamar yadda wasu suka dauka kuma suke amfani da wannan damar domin cin zarafin musulmi a cikin kasar da ma wajenta.
Baynain ya ce dole kowa ya girmama addinin kowane bangare a cikin dokokin kasar Tunisia, musulmi ba shi da hakkin ya ci zarafin wani saboda shi ba musulmi ba ne, kamar yadda wani wanda ba musulmi ba ba shi da ahhaki ko hurumin cin zarafin muslmi, haka nan kuma ko da musulmin ne ba shi da hakkin ya yi kalaman batunci kan akidar musulmci saboda wasu ra’yoyi nasa, yin hakan ya saba ma kundin tsarin mulki.
A cikin wannan makon ne ofishin shugaban kasar Tunisia ya fitar da wani bayani da acikinsa yake bayyana cewa yin wasu kalamai na keta alfarmar addinin muslunci ba shi ne ma’anar fadin albarkacin baki ba kamar yadda wasu suka dauka, domin kuwa fadin albarkacin baki baya nufin tozarta wani ko mahanagarsa ko akidarsa.
1019008

captcha