Bangaren siyasa da zamantakewa, an gudanar da zaman tattaunawa kan muhimman batutuwa da suka shafi ayyuakn cibiyoyin muslunci na kasar Pakistan da kuma yadda za a inganta hanyoyi na isar da sahihin sako g sauran al’ummomin kasar ta hanyoyon da suka dace.
Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa ya nakalto daga shafin sadarwa na yanar gizo cewa, an gudanar da zaman tattaunawa kan muhimman batutuwa da suka shafi ayyuakn cibiyoyin muslunci na kasar Pakistan da kuma yadda za a inganta hanyoyi na isar da sahihin sako ga sauran al’ummomin kasar ta hanyoyon da suka dace, tare da kaucewa duk wata hanya ta nuna rashin dacewa ko tsattsauran ra’ayi.
Bayanin ya ci gaba da cewa babbar manufar taron dai ita ce tabbatar da cewa ana gudanar da ayyuka da cibiyoyin suke yi daidai da akida ta musulunci wadda dukkanin bangarori suka amince da ita,kuma yin wani abu bisa sabanin koyarwara ddini ba ya daga cikin addini, wanda aikin malamai ne da masana su sanar da sauran mutane hakan.
An dai riga an gudanar da zaman tattaunawa kan muhimman batutuwa da suka shafi ayyuakn cibiyoyin muslunci na kasar Pakistan da kuma yadda za a inganta hanyoyi na isar da sahihin sako g sauran al’ummomin kasar ta hanyoyon da suka dace da addini da dabiu na mutane, da yin Allawadaiu da duk wani aiki na bakanta sunan muslunci.
1021393