IQNA

Babban Malamin Addini Na Iraki Ayatollah Sistani Ya Yi Kakkausar Kan Karuwar Ta'addanci A kasar

15:55 - June 07, 2012
Lambar Labari: 2341669
Bangaren kasa da kasa, babban malamin addinin muslunci na kasar Iraki Atatollah Uzma Sayid Ali Sistani ya yi kakkausar suka dangane da karuwar ayyukan ta'addanci da gudana akasar musamman ma na bayan na day a nufi bababn ginin cibiyar mabiya tafarkin iyaan gidan manzo.
Kamfanin dilalncin labaran iqna ya habarta cewa ya naklato daga shafin sadarwa na yanar gzio na nun cewa, babban malamin addinin muslunci na kasar Iraki Atatollah Uzma Sayid Ali Sistani ya yi kakkausar suka dangane da karuwar ayyukan ta'addanci da gudana akasar musamman ma na bayan na day a nufi bababn ginin cibiyar mabiya tafarkin iyaan gidan manzo tsira da maincin Allah su tabbata a gare shi da iyalan gidansa tsarkaka.
Bayanin ya ci gaba da cewa babban malamin ya bayyana haka ne da nufin yin kira ga daya bangaren da ke mara baya ga ayyuakn ta'adanci a kasar day a sake uni domin kuwa dukaknin mutanen da ake kashe sakamakon wadannan ayyuka na rashin da dabbanci musulmi ne kuma irakawa, wadanda bas u da laifin tsaye balantana na zaune.
Babban malamin addinin muslunci na kasar Iraki Atatollah Uzma Sayid Ali Sistani ba ya ga kakkausar suka da ya yi dangane da karuwar ayyukan ta'addanci da gudana a kasar musamman ma na bayan na day a nufi bababn ginin cibiyar mabiya tafarkin iyaan gidan manzo, ya kuma yi kra a guji duk abin da zai kawo tashin hankali da rikici na mahaba takanin al'ummar kasar.
1023851
captcha