Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa ya naklato daga shafin sadarwa na yanar gizo na gabacin nahiyar Asia cewa wasu malamn addinin mulunci a kasar pakistan sun gudanar da wani zaman tattaunawa da yin bahasi kan ta’addanci da kuma m,atsayinsa acikin addinin musulunci da yadda ya kamata a dauki matakan taka birki ga masu ayyukan ta’addanci da sunan addinin muslunci a cikin kasashen musulmi da ma wadanda ba na musulmi ba.
Cibiyoyin addinin muslunci a kasar faransa sun amince da fara tarjama hudubobin juma’a da ake gudanarwa a masallatai a fadin kasar a cikin harshen ishara na kurame domin su zama cikin masaniya kan abin da mai huduba yake yin magana a kansa a dukkanin bangarori.
Masu tsananin kiyayya da addinin muslunci a kasar suna ta kara tsananta kai hare-hare a kan masallatai da cibiyoyin addinin muslunci da ke kasar a mwani mataki na tsokana wanda suka rika dauka a lokutan baya inda har sukan kai hari kan kabrukan musulmi wqanda hakan ya samo asali daga mulkin da ya gabata.
A wani labarin kuma an bayyana cewa wannan jam’iya tan ada manufofi na siyasa da suka yi daidai da mahnarta, ta yadda take son saka addini ya zama shi ne ma’anu a cikin dukaknin lamurranta na siyasa, haka nan kuma idan ta samu karbuwa a wajen al’ummar kasar tana sa ran za ta kawo gagarumin canji.
Masallatai da cibiyoyin addinin muslunci a kasar faransa sun amince da fara tarjama hudubobin juma’a da ake gudanarwa a masallatai a fadin kasar a cikin harshen ishara na kurame domin su zama cikin masaniya kan abin da mai huduba yake fada.
1023612