Bangaren kasa da kasa, nuna kyama da adawar da ake yi ga mabiya tafarkin islama akasar Belgium na ci gaba da karuwa musamman ma a cikin wannan shekara inda hakan ya kai matsayin da bait aba kaiwa ba a tarihin zaman muuslmi a kasar sakamakon karuwar masu kyamar musulmi da kuma siyasar kasar da ta ginu kan hakan.
Kamfanin dilalncin labaran iqna ya habarat cewa ya nakalto daga shafin sadarwa na ayanr gizo cewa, nuna kyama da adawar da ake yi ga mabiya tafarkin islama akasar Belgium na ci gaba da karuwa musamman ma a cikin wannan shekara inda hakan ya kai matsayin da bait aba kaiwa ba a tarihin zaman muuslmi a kasar sakamakon karuwar masu kyamar musulmi da kuma siyasar kasar da ta ginu kan hakan kamar dai yadda duniya ta sheda.
Al’ummar musulmi suna fuskantar wariya a cikin kasashen turai tun bayan kai harin sha daya ga watan satumba da aka yi kimanin shekaru goma sha daya da suka gabata, wanda hakan ya zama baabn dalili nag aba da musulmi, duk kuwa da cewa musulmin duniya suna yin Allahawadai da irin wadannan ayyukia na ta’addanci wanda masu akidar tsatraun ra’ayi suke da ita, inda har ma musulmin bai tsira ba.
Cig aba da nuna kyama da adawar da ake yi ga mabiya tafarkin islama akasar Belgium na ci gaba da karuwa musamman ma a cikin wannan shekara inda hakan ya kai matsayin da bait aba kaiwa ba a tarihin zaman muuslmi a kasar sakamakon karuwar masu kyamar musulmi da kuma siyasar kasar da ta ginu kan hakan, wanda kuma hakan yana tabbar da matsayin wadannan gwamnatocin amsu dawar demokradiyya da kare hakkokin dan adam. 1025404