Bangaren kasa da kasa, kotun kasar Tunisia ta yanke hukuncin daurin shekaru 20 a kana tsohon shugaban mulkin kama karya na kasar Zainul abidin Bin Ali da ahalin yanzu yake samun mafakar siyasa akasar Saudiyya wadda ta kasance daya daga cikin kawayensa a lokacin yana kan mulkin kasar.
Kamfanin dilalncin labaran iqna ya habarta cewa, ya nakalto daga shafin sadarwa na yanar gizo na jaridar Albayan cewa, kotun kasar Tunisia ta yanke hukuncin daurin shekaru 20 a kana tsohon shugaban mulkin kama karya na kasar Zainul abidin Bin Ali da ahalin yanzu yake samun mafakar siyasa akasar Saudiyya wadda ta kasance daya daga cikin kawayensa a lokacin yana kan mulkin kasar ta Tunisia.
Bayanin ya ci gaba da cewa kotun ta yanke wannan hukunci ne akan wasu daga cikin ayyuka na barna da dukiyar jama’a da aka same shi da yi a lokacin yan akan mulkin, kuma da dama daga cikin al’ummar kasar sun nuna matukar gamsuwarsu da wannan hukunci, duk kuwa da cewa akwai wasu hukunce-hukuncen da aka yanke a kansa kan wasu laifuka na daban, kamar yadda kuma za aci gaba da duba fayilolinsa na aikinsa.
Kotun kasar Tunisia ta yanke hukuncin daurin shekaru 20 a kana tsohon shugaban mulkin kama karya na kasar Zainul abidin Bin Ali da ahalin yanzu yake samun mafakar siyasa akasar Saudiyya wadda ta kasance daya daga cikin kawayensa a lokacin yana kan mulkin kasar wadda ta fara fuskantar boren al’umma.
1029541