IQNA

Ana Cikin Gudanar Da Wani Taro Na Bayar Da Horo Kan Karatun Kur’ani A Lahour

20:27 - June 14, 2012
Lambar Labari: 2346734
Bangaren kur’ani, ana ci gaba da gudanar da wani zaman taro na bayar da horo kan karatu da hardar kur’ani mai tsarkia abirnin Lahour na kasar Pakistan wanda bababr cibiyar kula da aharkokin kur’ani ta kasar ta daku nauyin shiryawa da gudanarwa.

Kamfanin dilalncin labaran iqna ya ahabrta cewa ya nakalto daga shafin sadarwa na yanar gizo na bangaren yada labaransa na kudancin nahiyar Asia cewa, yanzu haka dai ana ci gaba da gudanar da wani zaman taro na bayar da horo kan karatu da hardar kur’ani mai tsarkia abirnin Lahour na kasar Pakistan wanda bababr cibiyar kula da aharkokin kur’ani ta kasar ta daku nauyin shiryawa da gudanarwa daga nan har zuwa karshen wannan wata da muke ciki.
Kasar Pakistan dai tana da cikin kasashen nahiyar Asia ta kudu da suke mayar da hankali matuka kan lamurra da suka dangaci karatu da hardar kur’ani mai tsarki, kasantuwar al’ummar wannan kasa suna matukar kishin addinin muslunci da son kur’ani mai tsarki, wannan y aba su damar mayar da hankali wajen koyon karatunsa da kuma hardarsa musamman matasa masu kaatu a makarantun kur’ani na kasar.
Yanzu haka ana ci gaba da gudanar da wani zaman taro na bayar da horo kan karatu da hardar kur’ani mai tsarkia abirnin Lahour na kasar Pakistan wanda bababr cibiyar kula da aharkokin kur’ani ta kasar ta daku nauyin shiryawa da gudanarwa a birnin na Lahour.
1023616


captcha