IQNA

Daruruwan palastinawa Sun Gudanar Da Gangami Domin Tunawa Da Fitar Da Su Daga Kasarsu

20:29 - June 14, 2012
Lambar Labari: 2346737
Bangaren kasa da kasa, daruruwan palastinwa sun gudanar da gangami a yankunan da daman a palastinu da haramtacciyar kasar Isra’ila ta mamaye domin tunawa da ranar fitar da daga yankunan bayan yakin kwanaki shida da larabawa suka yi haramatcciyar kasar Isra’ila.

Kamfanin dilalncin labaran iqna ya habarta cewa ya nakalto daga shafin sadarwa na yanar gizo na Palestine info cewa, daruruwan palastinwa sun gudanar da gangami a yankunan da daman a palastinu da haramtacciyar kasar Isra’ila ta mamaye domin tunawa da ranar fitar da daga yankunan bayan yakin kwanaki shida da larabawa suka yi haramatcciyar kasar Isra’ila tun kimanin shekaru kusan hamsin da suka gabata.
Palastinaw3a da suka fito dai mafi yawansu ‘yan gwagwarmaya ne, kuma sun jadda cewa babu gudu abbu ja da baya kan matsayinsu na samun kasarsu mai cikakken ikon kanta domin kuwa haryanzu sub a su san matsayinsu a mataki na kasa da kasa ba, sub a kasa ba kuma ba yanki ba, wanda kasashen yammacin duniya ne suka taka gagarumar rawa wajen danne su da baiwa haramtacciyar kasar Isra’ila karfi.
Daruruwan palastinwa sun gudanar da gangami a yankunan da daman a palastinu da haramtacciyar kasar Isra’ila ta mamaye domin tunawa da ranar fitar da daga yankunan bayan yakin kwanaki shida da larabawa suka yi haramatcciyar kasar Isra’ila wanda wasu munafukai daga cikin larabawa suka ruguza shirin.
1029336

captcha