IQNA

Kyamar Muslunci A Yammacin Turai Babban Dalilin Rikincin Kasar Miyanmar

18:38 - June 15, 2012
Lambar Labari: 2347116
Bangaren kasa da kasa, irin matakan da wasu bangarori da kungiyoyi suke dauka a kasashen yammacin turai na kyamar musulmi shi ne babban dalilin rikicin da ke faruwa akasae Miyanmar na kyamar musulmi da wasu mabiya addini buda suke yi da nufin kawar da marassa rinjaye.

Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa ya nakalto daga shafin sadarwa na yanar gizo cewa, wasu daga cikin irin matakan da wasu bangarori da kungiyoyi suke dauka a kasashen yammacin turai na kyamar musulmi shi ne babban dalilin rikicin da ke faruwa akasae Miyanmar na kyamar musulmi da wasu mabiya addini buda suke yi da nufin kawar da marassa rinjaye wanda hakan ya yi daidai da abin da ake yi kan musulmi a nahiyar turai.
Kungiyoyi da cibiyoyin mabiya addinin muslunci da ke ynakunan kudancin kasar faransa sun fara gudanar da zamansu da suka yi a kowace shekara da nufin tattauna muhimman batutuwa da suka shafe da kuma ayyukan da suke kudanarwa a kasar tare da sanbin matsaloli ko ci gaban da suke samu musamman ma ganin cewa an samu canjin gwamnati a kasar, bayan mulkin fir’aunancin da tsohon shugaban kasar ya yi.
A bangare guda kuma shugaban kasar Mauritania Mohammad Wuld Abdulaziz ya gana da zababben shugaban kasar Faransa Franswa Holland eta wayar tarho kan muhimman batutuwa da suka shafi alakar kasashen biyu da kuma yankin Sahel.
Kamfanin dilalncin labaran kasar Faransa ya habarta cewa, a zantawar da ta hada shugabannin biyu yau, sun mayar da hankali kan barazanar da kasar ta Mauritania da sauran kasashen yankin sahel suke fuskanta daga kungiyoyin da suke da dangantaka da kungiyar alkaida da suke dauke da makamai, da kuma jaddada wajabcin ci gaba da shiga kafar wando daya da su. 1028438
captcha