Bangaren kasa da kasa, kungiyar hizbullah ta kasar Lebanon wadda ta kasance daya daga cikin kungiyoyin da suka suna wajen yaki da zalunci da danniyar yahudawan sahayuniya ta gagrumar nasara ane a cikin dukaknin lamurranta kasantuwar kungiyar tana gudanar da komai ne domin jama'a.
Kamfanin diallncn labaran iqna ya habarta cewa ya nakalto daga shafin sadarwa na yanar gizo cewa, kungiyar hizbullah ta kasar Lebanon wadda ta kasance daya daga cikin kungiyoyin da suka suna wajen yaki da zalunci da danniyar yahudawan sahayuniya ta gagrumar nasara ane a cikin dukaknin lamurranta kasantuwar kungiyar tana gudanar da komai ne domin jama'a da kuma ci gabansu da taiko da sauransu.
A bangare guda kuma wani rahota ya bayyana cewa gwamnatin kasar Amurka tana duba yiwuwar ta taimaka wa yan tawayen kasar Siriya masu yaki da gwamnatin Bashshar Asad ta hanyar ba su manyan makamai, aA jiya Jumaa ne jaridar The Daily Telegraph ta kasar Biritaniya ta buga labarin cewa masu dauke da makamai na kasar Siriyan sun yi tarurruka da manyan jamian gwamnatin Amurka kuma sunn bukaci a ba su manyan makamai da zasu hada da rokoki da zasu taimaka musu yakar gwamnatin Siriya.
Rahoton ya ce a makon da ya gabata wani jigo na kungiyar da ke dauke da makamai mai kiran kanta "Rundunar Siriya Mai Yanci" ya gana da jami'i na musamman mai kula da harkokin da suka shafi Gabas ta Tsakiya, Fredirick Hoff a maaikatar harkokin wajen Amurka.
Yan siyasan kasar Amurka da dama sun bukaci a taimaka wa yan tawayen Siriya da makamai amma kasar Rasha ta yi kashedin cewa yan tawayen suna aikata ayyukan taaddanci a kasar Siriya.
1030430