Bnagaren kasa da kasa, wata tambayar jarawabawa ga daliban jami'a da suke karatu a bangaren aikin likita a kasar faransa dangane da zirin Gaza ta bakantawa yahudawan sahyuniya da suke kasar da ma wasu da suke are manufofin siyasar sahyuniyawan a cikin kasar.
Kamfanin dilalncin labaran iqna ya habarta cewa, ya nakalto daga shafin sadarwa na safirnews cewa, wata tambayar jarawabawa ga daliban jami'a da suke karatu a bangaren aikin likita a kasar faransa dangane da zirin Gaza ta bakantawa yahudawan sahyuniya da suke kasar da ma wasu da suke are manufofin siyasar sahyuniyawan a cikin kasar wadda ked a yahudawa masu tarin yawa, duk kuwa da cewa bas u kai yawan mabiya addinin muslunci ba, amma an amince da addininsu a hukumance sabanin musulunci.
Kasar Faranda ta kasance daya daga ckin kasashen yammacin turai da ake nuna wa musulmi matukar tsana da kyma saboda addininsu, duk kuwa da cewa musulmin kasar suna taka gagarmar rawa acikin dukkanin harkoki na rayuwar ala'umma ta zamantakewa, amma a hukumance ma ana nuna musu banbanci, tare da mayar das u saniyar ware.
Daga cikin tambayoyin jarabawa ga dalibai wata tambayar jarawabawa ga daliban jami'a da suke karatu a bangaren aikin likita a kasar faransa dangane da zirin Gaza ta bakantawa yahudawan sahyuniya da suke kasar da ma wasu da suke kare manufofin siyasar sahyuniyawan a cikin kasar ta Faransa.
1030384