IQNA

Wasu Daga Cikin Malaman Kiristocin Faransa Suna Yin Nazari Kan Musulunci

20:01 - June 16, 2012
Lambar Labari: 2347975
Bangaren kasa da kasa, wasu daga cikin malaman kiristocin kaar faransa suna yin nazari a cikin litatfan addinin muslunci domin samun masaniya kan hakikanin abin da wannan addini mai girma da daraja yake dauke das hi gad an adama maimakon gaba das hi daga nesa ba tare da sani abin da ya kunsa ba.
Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa ya nakalto daga shafin sadarwa na yanar gizo na safir news cewa, wasu daga cikin malaman kiristocin kaar faransa suna yin nazari a cikin litatfan addinin muslunci domin samun masaniya kan hakikanin abin da wannan addini mai girma da daraja yake dauke das hi gad an adama maimakon gaba das hi daga nesa ba tare da sani abin da ya kunsa ba wanda kuma haka lamarin yake ga mafi yawan masu adawa da hi a cikin kasashen turai musamman.
Kasar ta Faransa dai ta kasance daya daga ckin kasashen yammacin turai da ake nuna wa musulmi matukar tsana da kyma saboda addininsu, duk kuwa da cewa musulmin kasar suna taka gagarmar rawa acikin dukkanin harkoki na rayuwar ala'umma ta zamantakewa, amma a hukumance ma ana nuna musu banbanci, tare da mayar da su saniyar ware a cikin dukaknin harkoki.
Yanzu haka dai wasu daga cikin malaman kiristocin kaar faransa suna yin nazari a cikin litatfan addinin muslunci domin samun masaniya kan hakikanin abin da wannan addini mai girma da daraja yake dauke das hi gad an adama maimakon gaba da shi daga nesa ba tare da sani abin da ya kunsa ba, wanda hakan mataki ne da zai taimaka musu matuka wajen sanin hakikanin abin da yake koyarwa.
1030358
captcha