IQNA

Mabiya Tafarkin Iyalan Gidan Manzo A Filland Za Su Gudanar Da Taron Maulidin Imam Hussain (AS)

21:13 - June 19, 2012
Lambar Labari: 2350114
Bangaren siyasa da zamantakewa, mabiya tafarkin iyalan gidan manzon Allah tsira da amincin Allah su tabbat a gare shi da iyalan gidansa tsarkaka a kasar Filland tare da halartar malaman addini da kuma masana daga sassan kasar musamman ma wakilan cibiyoyin addini muslunci.
Kamfanin dilalncin labaran iqna ya habarta cewa ya nakalto daga shafin sadarwa na yanar gizo na bangaren cibiyar yada al’adu da ilimi cewa mabiya tafarkin iyalan gidan manzon Allah tsira da amincin Allah su tabbat a gare shi da iyalan gidansa tsarkaka a kasar Filland tare da halartar malaman addini da kuma masana daga sassan kasar musamman ma wakilan cibiyoyin addini muslunci masu zaman kansu.
ofishin shugaban kasar Tunisia ya fitar da wani bayani da acikinsa yake bayyana cewa yin wasu kalamai na keta alfarmar addinin muslunci ba shi ne ma’anar fadin albarkacin baki ba kamar yadda wasu suka dauka kuma suke amfani da wannan damar domin cin zarafin musulmi a cikin kasar da ma wajenta.
Baynain ya ce dole kowa ya girmama addinin kowane bangare a cikin dokokin kasar Tunisia, musulmi ba shi da hakkin ya ci zarafin wani saboda shi ba musulmi ba ne, kamar yadda wani wanda ba musulmi ba ba shi da ahhaki ko hurumin cin zarafin muslmi, haka nan kuma ko da musulmin ne ba shi da hakkin ya yi kalaman batunci kan akidar musulmci saboda wasu ra’yoyi nasa, yin hakan ya saba ma kundin tsarin mulki.
A cikin wannan makon ne ofishin shugaban kasar Tunisia ya fitar da wani bayani da acikinsa yake bayyana cewa yin wasu kalamai na keta alfarmar addinin muslunci ba shi ne ma’anar fadin albarkacin baki ba kamar yadda wasu suka dauka, domin kuwa fadin albarkacin baki baya nufin tozarta wani ko mahanagarsa.
1029313

captcha