IQNA

Zama Karo Na Tara Kan Samun Masaniya Dangane Mazhabar Iyalan Gidan Manzo

21:11 - June 19, 2012
Lambar Labari: 2350123
Bangaren kasa da kasa, an fara gudanar da wani zaman taro dangane da sanin abubuwan da suka danganci idul Gadir da kuma koyarwar mazhabar iyalangidan manzon Allah tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi da irin akoyarwata da kuma abubuwan da ta kunsa.
Kamfanin dilalncin labaran iqna ya habarta cewa, ya nakalto daga shafin sadarwa na yanar gizo na bangaren yada lanabarnsa a Tehran cewa, yanzu haka an fara gudanar da wani zaman taro dangane da sanin abubuwan da suka danganci idul Gadir da kuma koyarwar mazhabar iyalangidan manzon Allah tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi da irin akoyarwata da kuma abubuwan da ta kunsa musamman ga mutane da ba su masaniya kan hakan.
A wani bangaren kuma yanzu haka dai wata tawaga daga bangaren shari’a na kasar Lebanon ta isa birnin Tripoli na kasar Libya domin tattaunawa da sabbin mahukuntan kasar kan makomar Imam Musa Sadr wanda tsohon shugaban mulkin kama karya na kasar ya sace shi sama da shekaru talatin suka gabata ba ta tre da yin karin haske kan makomarsa da abokan tafiyars abiyu ba.
Bayanin ya ci gaba da cewa, yanzu haka dai wannan tawaga ta fara gudanar da tattaunawa tare da sabbin mahukun na Libya da nufin samun matsaya guda kan binciken da ake gudanarwa kan makomar tasa da kuna abokansa, amma dai har yanzu babu wasu gamsassun bayanai da suke bayar da hakinin abin da ya faru da shi.
Tawagar bangaren shari’a na kasar Lebanon ta isa birnin Tripoli na kasar Libya domin tattaunawa da sabbin mahukuntan kasar kan makomar Imam Musa Sadr wanda tsohon shugaban mulkin kama karya na kasar ya sace shi sama da shekaru talatin suka gabata ba tare da wani bayani kansa ba.
1032156


captcha