Bangaren kur'ani, a wajen gasa karatu da harder kur'ani mai tsarki ta kasa da kasa an tuni da cewa kada a manta da balain farin da tya samu al'ummar kasar Somalia a cikin shekarun baya kasantuwar wanann kasa daya daga cikin kasashen musulmi kuma tana bukatar taimakon dukaknin musulmin duniya.
Kamfanin dilalncin labaran iqna ya habarta cewa, a wajen gasa karatu da harder kur'ani mai tsarki ta kasa da kasa an tuni da cewa kada a manta da balain farin da tya samu al'ummar kasar Somalia a cikin shekarun baya kasantuwar wanann kasa daya daga cikin kasashen musulmi kuma tana bukatar taimakon dukaknin musulmin duniya da suke da ikon yin hakan.
A halin yanzu dai jami'an kasar Saudiyyar musamman sarki Abdullah na kasar wanda shi ma yake fama da rashin lafiya ga kuma tsufa suna cikin tsaka mai wuya ainun na zaban yarima mai jiran gado da zai maye gurbin yarima Nayef bisa la'akari da irin wannan yanayi da kasar take ciki ga kuma tsohuwar gasa da ke tsakanin ‘ya'yan gidan sarautar Al Sa'ud wanda kowane bangare yake son ganin nasa ne a kan gaba musamman idan aka yi la'akari da irin yanayi mai wuya na rashin lafiya ga kuma tsufa da ta sa sarki Abdullahin a gaba wanda wasu rahotannin suna nuni da cewa abubuwa da yawa da suke gudana na mulki a kasar wasu ne suke yi ba shi kansa ba don kuwa abubuwa da dama baya iya yinsu. A matsayin misali cikin shekaru biyun na baya-bayan nan sarki Abdullahi ya kasance yana nesantar fita wajen kasar kamar yadda kuma aka ce ya rage mafi yawa daga cikin ayyuka da kuma ganawar da yake yi da jami'an kasar da dai sauransu wanda hakan ke nuni da matsanacin halin da yake ciki ne.
Duk wanda ya ke bin siyasar kasar Saudiyyan ya san irin gasar neman mulki da ke gudana tsakanin ‘ya'yan gidan sarautar Al Sa'ud musamman bayan mutuwar tsohon yarima mai jiran gadon wato Yarima Sultan a watan Oktoban bara inda gasar ta fito fili tsakanin masu neman wannan sarautar. Irin wannan yanayi ne yake sanya kasar Saudiyya cikin yanayi na dar-dar a duk lokacin da batun nadin sarki ko yarima mai jiran gado ya taso musamman idan aka yi la'akari da cewa su al'ummar kasar ba su da bakin Magana cikin wannan nadin.
1033111